biao di

标的
biao di Lyrics

Song 标的
Artist 朝倉紀行
Album “天诛 弐”サウンドトラック
Download Image LRC TXT
[00:49.493] Ya Alla, yaya haka?
[00:59.102] Yunwa ta dame mu
[01:09.002] Ya Alla, za ka jin wannan zafi, Alla eho
[01:38.668] Alla ya yi mana albaRtatai, ruwan sama
[01:48.018] Ba za mu gociya wannan mugunya ba
[01:57.879] Mun zama adalai ke nan haR abada, amin
[02:07.670] Amma, mu je ina fa? Rana ta nisa
[02:20.201] Na bata hanya
[02:24.782] Yaki ya koma wuya
[02:29.360] Ka yi mana agaji
[02:34.024] Alla ya KaddaRa
标的 biao di Lyrics
YouTube Results (More on YouTube)