[00:49.493]Ya Alla, yaya haka? [00:59.102]Yunwa ta dame mu [01:09.002]Ya Alla, za ka jin wannan zafi, Alla eho [01:38.668]Alla ya yi mana albaRtatai, ruwan sama [01:48.018]Ba za mu gociya wannan mugunya ba [01:57.879]Mun zama adalai ke nan haR abada, amin [02:07.670]Amma, mu je ina fa? Rana ta nisa [02:20.201]Na bata hanya [02:24.782]Yaki ya koma wuya [02:29.360]Ka yi mana agaji [02:34.024]Alla ya KaddaRa