|
Abeg tings hang me for Kano |
|
I dey tell you sey Kano dey sweet Allah |
|
Jerry don call me sey you do went to... Jos |
|
I will come tomorrow inshallahu |
|
In the morning masef |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |

Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Shege a Abuja |
|
Na dauke ta a mota na sa mata KissFM |
|
Ta na so playas? |
|
Na Nuna mata wasan Kobe da Iverson |
|
Kizo muje outing |
|
KFC is just one block from Ecstasy |
|
Kuna son ku gan ni a show? |
|
Ba komai Mallam show me the Benjamins |
|
Gara musu jara, jara musu kari just for the emphasis |
|
Yung Maman Shata |
|
Harka da ni pa you gon need membership |
|
U.K har U.S |
|
S.A su na nima na a embassy |
|
Nima na zo ku gi ni |
|
Nima na fito da sabon company |
|
Kai baba kowai ka bari |
|
Sun san na shigo dey sabon lapazi |
|
Zabiya yar Jaji wai in kaita party a Abu Dhabi |
|
Sai kin mu sapi |
|
Dana kamai-kamai |
|
Ki kama bayani |
|
London to Miami |
|
Ba wani rapper mai kai mun hari |
|
Sistah let's party |
|
Step up ki bar soroyan ki a rami |
|
Inya kira ki a layi ki kace waya ki che mai ba service |
|
Ki samai ni a office |
|
Na san kina don harka da bosses |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |
|
Matan Lagos basu san harka if you're not famous |
|
If you're not holding |
|
No need for all of the godon story |
|
Just flash that paper |
|
Bata ATM she'll call you later |
|
Dauke ta a mota |
|
Bentley, ko Porsche, ko Beema, ko Honda |
|
Shiya sa muka kasa |
|
Na yi kokari ama sai da na pasa |
|
Shiya sa ta kira ka |
|
Tace "meet me at SB" ta jira ka |
|
Ta chanza maka harka |
|
Yanzu ba kudin mai ka saka a mota |
|
Yanzu ba ka clubbing |
|
Baka zuwa yawo |
|
Baka outing |
|
Kuma tana ta lounging |
|
Kuma tana ta catwalk |
|
Tana ta bouncing |
|
Da kudin Baban ka |
|
Ta bani missed call da wayan Maman ta |
|
Na kira ta na ce "howfa?" |
|
Ta ce "YNUG I miss you, please come over" |
|
Na bi ta gida, na bi ta gaki |
|
One touch, Over |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM |
|
Mima ta kira ni a waya |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM |
|
Hadiza ta kira ni a waya |
|
Mima ta kira ni a waya |
|
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta... |
|
Ta kira na a waya |