作词 : STIQUES 作曲 : Jad Moukarim Toh! Kai! Hakane, Kai a gayamana yan da ake so, haka suke so Haka mu ke so Haka mu ke so Jindadi, Jindadi, dan morewa, dan morewa (Hausa melodic chant) Gidan Atiku neke so, officin lamido sanusi shin eke son Gidan dantata neke son, motan namadi sambo, Shineke son Jindadi, jidadi, çin rayuwa, shan rayuwa, Jindadi, jindadi (haba), shan rayuwa, Muke nan sha rayuwa (Hausa melodic chant) Jindadi, (hey!), Jindadi , Jindadi, (hey!), Jindadi , Jindadi, (hey!), Jindadi , Jindadi noooooooooooo Kai dansalary, kai dan tamani, kai dansalary, jindadi Kai mai kudi, ka marasan kudi, jindadi, jindadi Dadi, dadi, dadi, dai ooooooooo Wayo!